IQNA

Yan uwantaka a cikin musulunci

Manzon (SAW) ya ce; "Musulmi 'yan uwan juna ne, wani ba ya da fifiko a kan wani sai da tsoron Allah." kanzul Ummal, mujalladi na 1, shafi na 149. Nahjul Fusaha, hadisi na 3112
Abubuwan Da Ya Shafa: manzon allah ، Manzon ، iqna ، hadith ، quran ، musulmi ، Nahjul Fusaha ، kanzul ummal