Bayan hutun shekara biyu saboda annobar Corona, mahajjatan dakin Allah sun sake gudanar da aikin Hajji cikin yanayi na ruhi.
Mai daukar hoto na kamfanin dillancin labarai na Reuters ya nakalto wasu lokuta na yanayin ruhi na mahajjatan Baitullahi Al-Haram.