Bangaren siyasa, jagoran juiyin juya halin muslunci na kasar Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa babbar manufar makiya addinin muslunci ta kirkiro kungiyoyin ‘yan ta’addan Takfiyya ita ce cin karensu babau bababka kan al’ummar musulmi da kuma mantar da su zaluncin da palastinawa suke fuskanta daga yahudawan sahyuniya.
2014 Sep 08 , 22:23
Bangaren siyasa, An bude taron kungiyar ‘yan ba-ruwanmu anan Tehran domin taimakawa al’ummar Gaza. Taron wanda ya sami halartar ministocin harkokin wajen kasashe mambobi an bude shi ne da jawabin shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani.
2014 Aug 05 , 20:05
Bangaren siyasa, Kasar Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hari Kan Masu Zanga-Zangar Ranar Qudus A Garin Zariya Da Ke Nigeriya wanda hakan ya yi sanadiyyar shahadar mutane fiye da talatin.
2014 Aug 01 , 20:36
Bangaren kasa da kasa, a daren ranar haihuwar Imam Hasan al-Mujtaba (a.s), Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da wasu gungun mawaka da malamai da masanan adabi na kasashen Iran, Tajikistan, Indiya, Afghanistan da Pakistan.
2014 Jul 15 , 12:41
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin musulunci ya jaddada wajabcin tabbatar da tsaro a yankin gabas ta tsakiya ba tare da katsalandan na kasashen ketrare ba, kamar yaddada ya yi ishara da hadarin da ke tatatre da yaduwar akidar nan ta kafirta musulmi.
2014 Jun 04 , 22:21
Bangaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da makaranta da mahardata kur’ani mai tsarki da suka halarci gasar karatun kur’ani ta kasa da kasa da aka gudanar a birnin Tehran, jagoran juyin juya halin musulunci Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei ya bayyana kur’ani a matsayin mai debe kewa ga ma’abotansa.
2014 Jun 04 , 22:12
Bangaren siyasa, kisan musulmi da ake yi babu ji babu gani a jamhuriyar Afirka ta tsakiya wani sabon yunkuri ne na share musulmin da suke cikin kasar baki daya tare da mayar das u 'yan gudun hijira ko mkuma wadanda ba su da wata makoma a kasar.
2014 Feb 24 , 18:15
A jiya talata ce aka fara taron kungiyar majalisun dokokin kasashen musulmi karkashin kungiyar hada kan kasashen musulmi ta OIC a nan birnin Tehran. Taron na kwanaki biyu ya sami halattar shuwagabannin majalisun dokoki na kasashen musulmi 30, mataimakan shuwagabannin majalisun dokoki 17 da kuma wasu kungiyoyin kasa da kasa masu sanya ido a cikin kungiyar guda 15.
2014 Feb 20 , 11:50
Bangarenkasa da kasa, asafiyaryau ne miliyoyinal’ummar Iran sukafaragudanar da jeringwanonranar 22 gawatanBahman11 gawatanFabrairu a dukfadinkasar don tunawa da ranar da juyinjuyahalinMusuluncinakasarkarkashinjagorancinmarigayi Imam Khumaini (r.a)
2014 Feb 14 , 11:12
Bangarensiyasa, shugabankasar Iran Dr. Hassan RauhaniyaziyarciHubbarenmarigayi Imam Khomeni (RA) da kebirnin Tehran dominjaddawilaya da kuma bin tafarkinsanakaredokokin Allah da kumakiyayehakkokinal’ummarkasar Iran.
2014 Feb 03 , 09:28
Bangarensiyasa, An farabukukuwancikashekaru 35 da nasararjuyinjuyahalinMusulunci a nan kasar Iran a jiyaAsabar 01-Febreru, wato 12-Bahaman , wandayazodaidai da ranar da Imam Khomaini (q) jugoranjuyinjuyahalinyadawokasarbayanshekaru 15 da gudunhijira. A lokacinda Imam Khomaini (q) yak e barinbirnin Paris nakasarFaransayagodewamutanenkasarfaransawadandasukabashimafaka ta karshe, yakumayi ban kwana da su a ranar 01-Febe. 1979M.
2014 Feb 03 , 09:27
Bangarensiyasa, jagoranjuyinjuyahalinmusluncina Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei yayiafuwagawasudagacikinfursunoni da aketsare da sualbarkacinmaulidinamnzon Allah tsira da amincin Allah sutabbata a gareshi da iyalangidansatsarkaka.
2014 Jan 20 , 08:31