IQNA

Sheikhul Azhar Ya Taya Paparoma Munar Kirsimati

Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib Babn malamin cibiyar Azhar ya taya Paparoma Francis murnar sallar kirsimati.

Majalisar Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Gudanar Da Zaman Gaggawa Kan Palastine

Bangaren kasa da kasa, majalisar kungiyar kasashen larabawa ta gudanar da zaman gaggawa a yau dangane da batun Palastine.

Tunisia Za Ta Hana Yin Amfani Da Masallatai Domin Yin Kamfe Na Siyasa

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Tunisia tana shirin kafa wata doka wadda za ta hana yin amfani da masallatai domin yin kamfe na siyasa.

An Yi Jerin Gwanon Goyon Bayan Al’ummar Palastine A Najeriya

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin mutanen Najeriya sun gudanar da jerin gwano domin nuna goyon baya ga al’ummar Palastine.
Labarai Na Musamman
An Yi Rijistar Sunayen Marayu Dubu 30 A Damascus

An Yi Rijistar Sunayen Marayu Dubu 30 A Damascus

Bangaren kasa da kasa, ministar ayyuka da kula da harkokin zamantakewa a Syria ta ce an yi rijistar marayua kimanin dubu 30 a Damascus da kewaye.
16 Dec 2018, 22:14
Taron Kasa Da Kasa Kan Quds A Istanbul Ya Yi Watsi Da Yarjejeniyar Karni

Taron Kasa Da Kasa Kan Quds A Istanbul Ya Yi Watsi Da Yarjejeniyar Karni

Bangaren kasa da kasa, babban taron kasa da kasa da aka gudanar a birnin Istanbul na kasar Turkiya kan bbatun Quds ya yi watsi da yarjejeniyar karni.
16 Dec 2018, 22:12
An Kashe Kwamandan Daesh A Afghanistan

An Kashe Kwamandan Daesh A Afghanistan

Bangaren kasa da kasa, an kashe babban kwandan kungiyar ‘yan ta’adda na Daesh a kasar Afghanistan.
15 Dec 2018, 23:57
Za A Gabatar Da Littafin Tafsir Shams A Ofishin IQNA
Tare Da Halartar Ayatollah Mohaqqiq Damad:

Za A Gabatar Da Littafin Tafsir Shams A Ofishin IQNA

Bangaren kasa da kasa, za a kaddamar da sabon bugun littafin tafsiri mai suna tafsir Shams na Mustafa Burujardi a ofishin kamfanin dillancin labaran iqna.
15 Dec 2018, 23:53
Za A Ware Fan Biliyan Biliyan 24 Domin Sake Gina Makarantun Kur'ani A Sudan

Za A Ware Fan Biliyan Biliyan 24 Domin Sake Gina Makarantun Kur'ani A Sudan

Bangaren kasa da kasa, za a ware wasu makudan kdade domin sake gina wasu daga cikin makarantun kur'ani a kasar Sudan.
14 Dec 2018, 22:51
Kungiyar Kasashen Musulmi Za Ta Habbaka Koyar Da Addini A Wasu Kasashen Afrika

Kungiyar Kasashen Musulmi Za Ta Habbaka Koyar Da Addini A Wasu Kasashen Afrika

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi tana goyon bayan habbaka harkokin koyar da addini a wasu kasashen Afrika.
13 Dec 2018, 23:56
Harin Ta’addanci Ya Lamukume Rayukan Mutane 12 A Afghanistan

Harin Ta’addanci Ya Lamukume Rayukan Mutane 12 A Afghanistan

Rahotanni daga kasar Afghanistan sun bayyana cewar adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin kunar bakin waken da aka kai wa jami'an tsaron...
12 Dec 2018, 23:26
Musulmi Da Kirista Suna Kamfen Yaki Da Wariya A Canada

Musulmi Da Kirista Suna Kamfen Yaki Da Wariya A Canada

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci da kuma mabiya addinin kirista a kasar Canada suna gudanar da kamfe na hadin gwiwa  a tsakaninsu domin yaki...
12 Dec 2018, 23:24
Gwamnatin China Na Takura Wa Muuslmi A Kasar

Gwamnatin China Na Takura Wa Muuslmi A Kasar

Bangaren kasa da kasa, Wani rahoton kungiyoyin kare hakkin bil adama ya nuna cewa, musulmi suna fuskantar takura daga mahukuntan kasar Sin a wasu yankunan...
11 Dec 2018, 08:33
An Bude Gasar Kur’ani Ta Duniya A Tunisia

An Bude Gasar Kur’ani Ta Duniya A Tunisia

Bangaren kasa da kasa, an bude babbar gasar kur’ani ta duniya a jami’ar Malik Bin Anas a birnin Qartaj na kasar Tunisia.
09 Dec 2018, 19:42
An Kashe Wani Musulmi A Kasar Afrika ta Kudu

An Kashe Wani Musulmi A Kasar Afrika ta Kudu

Bangaren kasa da kasa, Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun harbe wani musulmi har lahira a kan hanyarsa ta zuwa masallaci a Afrika ta kudu.
08 Dec 2018, 23:59
Guterres Ya Yi Gargadi Kan Karuwar Kyamar Musulmi A Duniya

Guterres Ya Yi Gargadi Kan Karuwar Kyamar Musulmi A Duniya

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio ya nuna damuwa kan yadda ayyukan nuna kyama ga musulmi ke karuwa a duniya.
08 Dec 2018, 23:53
Rumbun Hotuna