iqna

IQNA

burnei
Kasar Burnei ita ce kasar musulmi mafi karanta a yankin Asia baki daya,, kuma kasa ce mai arziki matuka. Duk da cewa karamar kasa ce amma kuma ita ce kasa ta biyar wajen arziki a duniya idan aka yi la'akari da yawan mutanenta.
Lambar Labari: 3483012    Ranar Watsawa : 2018/09/25

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin daliban jami'ar Burnei da suke gudanar da ayyuka na bincike dangane da lamurran addini sun bukaci jami'ar Azhar da ta taimaka musu wajen gudanar da wani aiki da suke yin a rubutun kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 1439208    Ranar Watsawa : 2014/08/13