Karbala (IQNA) Hukumar kula da kula da haramin Sayyidina Abulfadl al-Abbas (a.s) ta sanar da shigowar maziyarta da ke halartar zaman makokin na Tuweerij.
Lambar Labari: 3489552 Ranar Watsawa : 2023/07/28
Tehran (IQNA) a daren jiya jagora ya halarci zaman juyayin Muharram a Husainiyar Imam Khomenei (RA)
Lambar Labari: 3485124 Ranar Watsawa : 2020/08/27
Tehran (IQNA) Ayatollah Muhammad Taqi Mudarris ya kirayi al’ummar Iraki da su zauna gida a lokutan juyayi na muharram .
Lambar Labari: 3485102 Ranar Watsawa : 2020/08/19
Tehran: shugaba Rauhani na Iran ya bayyana cewa, a cikin mako mai zuwa ne za a sanar da yadda tarukan watan Muharram za su kasance.
Lambar Labari: 3485041 Ranar Watsawa : 2020/08/01
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman makokin shahadar Imam Hussain (AS) a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482986 Ranar Watsawa : 2018/09/15
Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a fara gudana da tarukan kwanaki goma na watan muharram a babbar cibyar musulunci ta Birtaniya.
Lambar Labari: 3481918 Ranar Watsawa : 2017/09/21
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar masar ta dauki matakan mabiya mazhabar iyalan gidan amnzon Allah gudanar da tarukan makokin Ashura.
Lambar Labari: 3480852 Ranar Watsawa : 2016/10/13