IQNA

Za A Sallar Eid al-Adha a filin wasan kwallon kafa a kasar Ingila

Za A Sallar Eid al-Adha a filin wasan kwallon kafa a kasar Ingila

Tehran (IQNA) A shekara ta biyu a jere, kulob din "Blackburn Rovers" na kasar Ingila ya gayyaci Musulmai don gudanar da Sallar Eid al-Adha a filin wasan kulob din.
14:57 , 2022 Jul 04
An sake wulakanta kur'ani mai tsarki a kasar Norway

An sake wulakanta kur'ani mai tsarki a kasar Norway

Tehran (IQNA) Wani mai fafutuka a kasar Norway ya kona kur’ani mai tsarki a unguwar musulmi, sannan ‘yan sanda sun cafke wata musulma da ta yi hana yin  hakan.
14:43 , 2022 Jul 04
A ina aka buga kur'ani mai tsarki a karon farko?

A ina aka buga kur'ani mai tsarki a karon farko?

Tehran (IQNA) An buga kur’ani mai tsarki a karon farko a shekara ta 1530 miladiyya a birnin Venice na kasar Italiya, amma ba kamar yadda ake yi a halin yanzu ba, mawallafa ne suka rubuta shi a wancan zamanin.
14:31 , 2022 Jul 04
Karatun Suratul Baqarah a Masallacin Harami

Karatun Suratul Baqarah a Masallacin Harami

TEHRAN (IQNA) – Qari dan kasar Iran Yousef Jafarzadeh ya karanta aya ta 125 a cikin suratul Baqarah a Majid al-Haram.
00:18 , 2022 Jul 04
Hauwa'u; Uwar bil'adama kuma mace daga Adamu (AS)

Hauwa'u; Uwar bil'adama kuma mace daga Adamu (AS)

Ya halicci Adamu (AS) daga turbaya sannan ya halicci matarsa ​​daga gare shi.
20:33 , 2022 Jul 03
Allah wadai da keta alfarmar kur'ani a yayin wata zanga-zanga a Indiya

Allah wadai da keta alfarmar kur'ani a yayin wata zanga-zanga a Indiya

Tehran (IQNA) Ana ci gaba da cin mutuncin kur'ani mai tsarki a kasar Indiya saboda rashin daukar matakan da gwamnati da 'yan sandan kasar suka dauka na magance wadannan ayyuka na bangaranci da tada hankali.
16:45 , 2022 Jul 03
Shirin ci gaba da inganta masallatan Ahlul Baiti (AS) a kasar Masar

Shirin ci gaba da inganta masallatan Ahlul Baiti (AS) a kasar Masar

Tehran (IQNA) Kungiyar agaji ta ci gaban masallatai a kasar Masar ta sanar da gyara tare da inganta masallatan Ahlul Baiti (AS) guda 9 a wannan kasa.
16:07 , 2022 Jul 03
Yadda Ake yin saƙar kylalen dakin Ka'abah a Makka

Yadda Ake yin saƙar kylalen dakin Ka'abah a Makka

Tehran (IQNA) Hukumar kula da masallatai masu tsarki guda biyu a kasar Saudiyya ta shirya wani baje koli domin fadakar da mahajjata fasahar saka labulen Ka'aba.
15:55 , 2022 Jul 03
Suratul Nahl; Bayanin ni'imomin Allah marasa iyaka

Suratul Nahl; Bayanin ni'imomin Allah marasa iyaka

 Ni'imomin Ubangiji suna da yawa kuma ba su da ƙima a kewayen mu; Wasu suna tunanin su, wasu kuma suna watsi da su. Ta wurin lissafta wasu daga cikin waɗannan ni'imomin Allah, Suratun Nahl ta gayyace su su yi tunani a kan waɗannan abubuwa domin su sami ci gaba a ruhaniya.
17:56 , 2022 Jul 02
Shirin Iran na kula da masu ziyarar Arbaeen su 400,000

Shirin Iran na kula da masu ziyarar Arbaeen su 400,000

Tehran (IQNA) Shugaban hedkwatar cibiyar Arbaeen Husaini (AS) ya sanar da cewa, an mika wa dakarun kare juyin juya halin Musulunci alhakin gudanar da aikin ziyarar Arbaeen daga waje nda ya ce: Ana sa ran masu ziyara 400,000 daga Iran za su shiga kasar Iraki a wannan shekara.
14:53 , 2022 Jul 02
An fitar da tsari na digital mai yin jagora kan ayyukan Hajji a cikin harsuna 14

An fitar da tsari na digital mai yin jagora kan ayyukan Hajji a cikin harsuna 14

Tehran (IQNA) Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta fitar da tsari mai yin jagoranci na gani da sauti guda  13 na ayyukan Hajji daban-daban a cikin harsuna 14 don saukaka gudanar da wadannan ayyukan.
14:22 , 2022 Jul 02
Musulmin Uganga ba su amince da sayar da naman alade a  kusa da makabrtarsu ba

Musulmin Uganga ba su amince da sayar da naman alade a  kusa da makabrtarsu ba

Tehran (IQNA) Musulman Uganda sun yi Allah wadai da yadda ake sayar da naman alade a kusa da kaburburan Musulunci na wannan kasa tare da neman a dakatar da wannan mataki.
14:15 , 2022 Jul 02
Ka'aba ita ce wurin ibada na farko a tarihi

Ka'aba ita ce wurin ibada na farko a tarihi

Musulmi ne suke yin aikin Hajji. Amma a cewar Alkur'ani, Ka'aba ita ce wurin ibada na farko kuma ana daukar aikin Hajji a matsayin wani abin da ke tabbatar da cikakkiyar shiriya ba ga musulmi kadai ba, har ma ga duniya baki daya.
22:22 , 2022 Jul 01
Yadda aka gudanar da Sallar Juma'a a Masallacin Al-Aqsa

Yadda aka gudanar da Sallar Juma'a a Masallacin Al-Aqsa

Tehran (IQNA) A yau dubban Falasdinawa ne suka je masallacin Al-Aqsa domin halartar sallar Juma'a tare da yin addu'o'i a cikin matakan tsaron Isra'ila.
21:56 , 2022 Jul 01
Gudanar da taron kasa da kasa  kan kare hakkin bil'adama a Amurka a mahangar Jagora

Gudanar da taron kasa da kasa  kan kare hakkin bil'adama a Amurka a mahangar Jagora

Tehran (IQNA) A mako mai zuwa ne za a gudanar da taron kasa da kasa kan kare hakkin bil-Adama na Amurka a mahangar Jagoran a birnin Tehran.
21:46 , 2022 Jul 01
1