Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Nasruddin Tabar, sanannen mai haskaka duniyar musulmi, wanda ya shahara da son kur’ani, ya gabatar da wani kyakkyawan Ibtilhali na yabon kur’ani mai tsarki a rayuwarsa,
2022 May 08 , 21:43
Tehran (IQNA) ana shirin fara gasar kur’ani mai tsarki ta duniya ta mata zalla a birnin Dubai an Hadaddiyar Daular Larabawa.
2021 Nov 16 , 16:49
Tehran (IQNA) karatun kur'ani tare da matashi mai suna Idris Hasemi dan kasar Afghanistan mazaunin kasar Saudiyya.
2021 Sep 04 , 19:34
Tehran (IQNA) an fara rijistar sunayen mata masu shawar shiga gasar kur'ani ta duniya ta mata a UAE.
2021 Aug 22 , 20:08
Tehran (IQNA) wata mata 'yar kasar Turkiya tana kuka saboda murna bayan da kur'anin mijinta ya kubuta daga bacewa bayan wata ambaliyar ruwa.
2021 Aug 22 , 22:47
Tehran (IQNA) cibiyar Azhar ta girmama wata yarinya da ta rubuta cikakken kwafin kur'ani mai tsarki a Masar.
2021 May 23 , 23:48
Tehran (IQNA) za a gudanar da taro kan kur’ani mai tsarki karo na 114 wanda cibiyar Ahlul bait (AS) take daukar nauyin shiryawa.
2021 Apr 13 , 23:52
Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da gyaran tsoffin littafai da ke karkashin hubbaren (AS) ta gyara daruruwan kwafin littafai a cikin shekaru 10 a Iraki.
2021 Feb 13 , 23:50
Tehran (IQNA) wani matashi dan kasar Masar mai shekaru 19 da haihuwa wanda Allah ya ba shi basira da fasaha ta rubutun larabci ya samu izinin rubutun littafin kur’ani.
2021 Feb 13 , 23:47
Shugaban kasar Masar Abdulfattah Al-sisi ya bayar da umarni cire ayoyin kur’ani da hadisan ma’aiki (SAW) a cikin wasu darussa guda biyu a makarantu.
2021 Feb 18 , 22:08
Tehran (IQNA) za a fara koyar da wani darasi mai suna harshen kur’ani a jami’ar birnin Sydney na kasar Australia.
2021 Jan 23 , 22:44
Tehran shugaban cibiyar kula da harkokin addininin muslunci ta kasar Turkiya ya jagoranci raba kyautar littafan addini masu yawa ga musulmin kasar Argentina.
2021 Jan 25 , 22:32