IQNA

An Daura Wa Wani Musulmi Dan Kasar Jamus Aure A Masallaci

Tehran (IQNA) wani musulmi dan kasar Jamus da ya musulunta ba da jimawa ba, ya zabi ranar idin Ghadir a matsayin ranar daurin aurensa a masallacin Nasirul Molk Shirazi.
 
Abubuwan Da Ya Shafa: Nasirul Molk Shirazi ، masallacin ، jamus ، musulmi ، daurin aure