An gudanar da wani kwarya-kwaryan taro na masu fasahar zane-zane na addini a masallacin Nasirul Mulk da ke birnin Shiraz.