Masu juyayin arbaeen na Imam Hussain (AS) sun gangami a gaban fadar White House da ke birnin Washington fadar mulkin kasar Amurka.
4002892