iqna

IQNA

asabar
Tehran (IQNA) Dan siyasa mai tsattsauran ra'ayi dan kasar Denmark da Sweden Rasmus Paludan ya bayyana aniyarsa ta kona kwafin kur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke Stockholm.
Lambar Labari: 3488518    Ranar Watsawa : 2023/01/17

Tehran (IQNA) An fitar da hoton bidiyon karatun “Mahmoud Shahat Anwar” shahararren makarancin kasar Masar a gaban “Hajjaj Hindawi” daya daga cikin shehunan malamai da masu karatun kur’ani mai tsarki a yanar gizo.
Lambar Labari: 3487627    Ranar Watsawa : 2022/08/02

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci a Iran ya jinjina wa al’ummar Iran saboda gagarumar fitowar da suka yi yayin zaɓen shugaban ƙasar.
Lambar Labari: 3486026    Ranar Watsawa : 2021/06/19

Tehran (IQNA) masu tsananin adawa da addinin muslunci a kasar Norway sun keta alfarmar kur’ani mai tsarki, tare da yin kalaman batunci a kan manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3485135    Ranar Watsawa : 2020/08/30

Jami’an tsaron Isra’ila sun hana dubban musulmi gudanar da sallar Juma’a a yau a cikin masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3483691    Ranar Watsawa : 2019/05/31

Girgizan kasa mai karfin ma'aunin Richter 7.5 ta aukawa garin Sulawesi na bakin teku a kasar Indonasia a jiya Jumma'a wanda ya haddasa igiyar ruwa mai karfi wacce kuma ta fadawa garin ta kuma kashe kimani mutane dari hudu ya zuwa yanzu.
Lambar Labari: 3483020    Ranar Watsawa : 2018/09/29

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani hadarin mota da ya wakana a cikin jahar Ogun a Najeriya, mutane uku ne suka rasa rayukansu a wurin sallar idi.
Lambar Labari: 3481857    Ranar Watsawa : 2017/09/02

Bangaren kasa da kasa, a ranar Asabar mai zuwa ce a ke sa ran za a dauki azumin watan Ramadan a mafi yawan kasashen musulmi na duniya
Lambar Labari: 3481549    Ranar Watsawa : 2017/05/25

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga birnin Maiduguri na jahar Borno na cewa, a safiyar yau wasu mata biyu 'yan kunar bakin wake sun kashe kansu tare da jikkata mutane akalla guda biyar.
Lambar Labari: 3481388    Ranar Watsawa : 2017/04/08