iqna

IQNA

koyi
Kyakkyawar rayuwa / 2
Tehran (IQNA) A cikin akidar Musulunci, mutum shi ne fiyayyen halitta kuma mai cike da iyawa da ya wajaba a san su da kuma raya su. A wurin Musulunci, mutum zai iya samun rayuwa mai tsafta kuma ya ci gaba da rayuwa har bayan mutuwa.
Lambar Labari: 3490353    Ranar Watsawa : 2023/12/23

Tehran  (IQNA) Sheikh Mahmoud Abdulbasit, makarancin gidan rediyo da talbijin na kasar Masar, ya shawarci masu karatun kur’ani, baya ga kyakkyawar murya, su koyi ilimin da ya shafi karatun kur’ani da kyau.
Lambar Labari: 3489025    Ranar Watsawa : 2023/04/23

A wajen taron baje kolin kur'ani na kasa da kasa, an jaddada cewa;
Tehran (IQNA) Shahnaz Azizi, farfesa kuma mai bincike na jami'ar, ya jaddada a kan fitar da wata dabara daga cikin kur'ani game da mata, ya kuma bayyana cewa: Wannan takarda ba ta addini kadai ba ce; Maimakon haka, takarda ce ta duniya da duniya za ta iya yi koyi da ita; Domin Alqur'ani littafi ne na duniya.
Lambar Labari: 3488958    Ranar Watsawa : 2023/04/11

Fasahar Tilawar Kur’ani  (17)
Ana kiran Malam Abul-Ainin Shaisha "Sheikh Al-Qara" na Masar; Ya kasance almara na karatu kuma daya daga cikin fitattun jaruman zinare na manyan makaratun Masar wadanda suka shafe rayuwarsa yana karatun kur'ani da kokarin farfado da salon karatun na asali.
Lambar Labari: 3488389    Ranar Watsawa : 2022/12/24

Kasar Masar dai na daya daga cikin fitattun kasashe a fagen horar da masu karatun kur'ani. A kowane zamani, an gabatar da masu karatu da yawa a duniya, kowannensu yana da salo da halaye na musamman wajen karatun kur’ani mai tsarki. Daga cikin su, muna iya ambaton Mahmoud Ali Al-Banna, wanda karatunsa ya kasance mai ban mamaki kuma na musamman duk da sauki.
Lambar Labari: 3487720    Ranar Watsawa : 2022/08/20

Daya daga cikin abubuwan da suka faru a tarihin Musulunci shi ne aikin da jikan Manzon Allah (SAW) ya fara a tsakiyar aikin Hajji, ya nufi kasar Iraki da nufin tayar da zaune tsaye a siyasance da addini. Wani aikin da ya kai ga shahadar ‘yan tawaye, amma daga karshe ya sa aka rubuta tafarkin Musulunci na gaskiya da kuma dawwama a cikin tarihi a kan karkacewar shugabanni munafukai.
Lambar Labari: 3487602    Ranar Watsawa : 2022/07/27

Bangaren kasa da kasa, mutanen kasar Morocco suna raya ranakun maulidin manzon Allah da karatun kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3484239    Ranar Watsawa : 2019/11/10

Bangaren kasa da kasa, firayi ministan haramtaccyar kasa Isra’ila Ben jamin etanyahu ya bayyana farin cikinsa kan hana musulmin Iran zuwa aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3480785    Ranar Watsawa : 2016/09/16