iqna

IQNA

mazauna
IQNA - A cikin wata wasika da suka aike wa shugaban kwamitin Olympics na kasa da kasa, 'yan majalisar dokokin Faransa 26 sun yi kira da a cire 'yan wasan Isra'ila daga gasar Olympics, dangane da laifukan gwamnatin sahyoniyawan a Gaza.
Lambar Labari: 3490694    Ranar Watsawa : 2024/02/23

Wasu Falasdinawa masu ibada sun jikkata sakamakon harin da ‘yan sahayoniyawan suka kai a masallacin Annabi Ibrahim.
Lambar Labari: 3490337    Ranar Watsawa : 2023/12/19

Gaza (IQNA) Abdulrahman Talat Barhoun wani yaro Bafalasdine wanda ya haddace kur'ani mai tsarki tare da 'yan uwansa uku da mahaifiyarsa ya yi shahada a harin bam din da gwamnatin sahyoniya ta kai.
Lambar Labari: 3490122    Ranar Watsawa : 2023/11/09

Tehran (IQNA) Jami’an hukumar bayar da lambar yabo ta kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa Dubai sun sanar da cewa za a fara rajistar shiga gasar hardar kur’ani mai tsarki ta kasar nan karo na 23 a mako mai zuwa.
Lambar Labari: 3488082    Ranar Watsawa : 2022/10/28

Tehran (IQNA) An fitar da hoton bidiyo na sabon karatun Mahmoud Shahat Anwar, shahararren mai karatu dan kasar Masar, inda ya karanta suratu Ghashiyyah da Al-Ala, a yanar gizo.
Lambar Labari: 3487583    Ranar Watsawa : 2022/07/23

Tehran (IQNA) A yau dubban Falasdinawa ne suka je masallacin Al-Aqsa domin halartar sallar Juma'a tare da yin addu'o'i a cikin matakan tsaron Isra'ila.
Lambar Labari: 3487492    Ranar Watsawa : 2022/07/01

Tehran (IQNA) Jami'ai a birnin Washington na Amurka sun zartas da wani kudiri na goyon bayan sanya hijabi da 'yancin gudanar da addini.
Lambar Labari: 3487379    Ranar Watsawa : 2022/06/04

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta zartas da kudurori biyar na goyon bayan Falasdinu da kuma adawa da gwamnatin sahyoniyawan da kuri'u mafi rinjaye.
Lambar Labari: 3486667    Ranar Watsawa : 2021/12/10

Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen larabawa za ta gudanar da zaman gaggawa dangane da farmakin da yahudawan sahyuniya na Isra’ila suke kaddamarwa a kan Falastinawa mazauna birnin Quds.
Lambar Labari: 3485897    Ranar Watsawa : 2021/05/09

Tehran (IQNA) Hukumomin Saudiyya sun sanar da cewa, ‘yan kasar da kuma sauran kasashen ketare da suke cikin kasar ne za su gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3484922    Ranar Watsawa : 2020/06/23

Tehran (IQNA) masu adawa da muslunci a  kasar Faransa sun yi rubutu na barazanar kisan musulmi a kan bangayen masallaci a Cholet.
Lambar Labari: 3484822    Ranar Watsawa : 2020/05/21

Bangaren kasa da kasa, kimanin yahudawan sahyuniya 400 suka kutsa kai a cikin masalacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3484173    Ranar Watsawa : 2019/10/20

Bangaren kasa da kasa, dakarun yahudawan sahyuniya sun kai wani samame a yankin Kilkiliya a yau da rana tsaka a kan al'ummar Palastine mazauna yankin.
Lambar Labari: 3482625    Ranar Watsawa : 2018/05/02