Shugaban Aljeriya ya jaddada cewa:
Tehran (IQNA) Shugaban kasar Aljeriya Abdel Majid Taboun ya jaddada cewa Falasdinu batu ne na kasa ga Aljeriya kuma dukkan al'ummar Aljeriya suna goyon bayan fafutikar Falasdinu.
Lambar Labari: 3487907 Ranar Watsawa : 2022/09/25
Tehran (IQNA) An nada wakilin Jamhuriyar Musulunci ta Iran a gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 28 a kasar Croatia.
Lambar Labari: 3487778 Ranar Watsawa : 2022/08/31
Tehran (IQNA) Za a gudanar da mataki na karshe na zagaye na uku na haddar da karatun kur’ani mai tsarki na cibiyar “Mohammed Sades” a kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3487666 Ranar Watsawa : 2022/08/10
Tehran (IQNA) Wasu daga cikin makarantun Iran da suka je kasar wahayi a wannan shekara da ayarin haske, sun halarci kogon Hira, sun kuma karanta ayoyin Allah.
Lambar Labari: 3487615 Ranar Watsawa : 2022/07/31
Tehran (IQNA) Ayatullah Sheikh Isa Qasim ya halarci daren farko na tarurrukan watan Muharram goma a birnin Qum
Lambar Labari: 3487614 Ranar Watsawa : 2022/07/31
Tehran (IQNA) An fitar da faifan bidiyo na karatun wasu mashahuran malaman Masar da Tanzaniya hudu daga cikin suratul Zahi ta yanar gizo.
Lambar Labari: 3487600 Ranar Watsawa : 2022/07/27
Tehran (IQNA) Jami'an baje kolin kur'ani mai tsarki a birnin Makkah sun sanar da cewa sama da mutane 40,000 ne suka yi maraba da baje kolin a cikin kwanaki 12.
Lambar Labari: 3487255 Ranar Watsawa : 2022/05/05
Tehran (IQNA) A cikin sa'o'i 24 da suka wuce ne sojojin mamaya suka harbe wasu Falasdinawa 5 har lahira.
Lambar Labari: 3487167 Ranar Watsawa : 2022/04/14
Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Ahmad Amer, a shekarar 1983, a matsayin daya daga cikin bakin da suka halarci taro na musamman na majalisar koli ta kur'ani na biyu.
Lambar Labari: 3486854 Ranar Watsawa : 2022/01/23
Tehran (IQNA) A jiya 16 ga watan Disamba ne aka kammala taron farko na shugabannin addinin Islama na kasar Ghana, wanda aka gudanar da nufin kusanto da kungiyoyin addinin musulunci a kasar.
Lambar Labari: 3486694 Ranar Watsawa : 2021/12/17
Tehran (IQNA) Abdollahian, ya bayyana halin da kasar Afghanistan ta tsunduma da cewa hakan sakamako ne shishigin kasashen waje.
Lambar Labari: 3486486 Ranar Watsawa : 2021/10/28
Tehran (IQ) za a gudanar da taron karawa juna sani dangane mahangar marigayi Imam Khomeini a daidai lokacin tunawa da zagayowar lokacin rasuwarsa.
Lambar Labari: 3485971 Ranar Watsawa : 2021/06/01
Tehran (IQNA) an tono wasu dadaddun duwatsu da suke dauke da rubutun larabci a Makka.
Lambar Labari: 3484926 Ranar Watsawa : 2020/06/25
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da gasar kur’ani ta duniya karo na 15 a ranar Lahadi 27 ga Oktoba a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3484190 Ranar Watsawa : 2019/10/25
Bangaren kasa da kasa, an girmama daliban jami’oi daban-daban na kasar Iraki da suka halarci gasar kur’ani ta dalibai.
Lambar Labari: 3483518 Ranar Watsawa : 2019/04/05
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan kur'ani mai tsarki a kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3483072 Ranar Watsawa : 2018/10/24
Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daga makaranta kur'ani da suka nuna kwazoa gasar Kur'ani a masar tare da halartar Mahmud Kamal Dali gwamnan lardin dali na Jizah.
Lambar Labari: 3482806 Ranar Watsawa : 2018/07/04
Bangaren kasa da kasa, Musa Abdi shugaban yankin Somaliland ya halarci wurin taron kammala gasar kur’ani mai tsarki ta yankin da ake gudanarwa a kowace shekara.
Lambar Labari: 3482721 Ranar Watsawa : 2018/06/03
Bangaren kasa da kasa, Timothi Waniyuni wani dan majalisar dokokin kasar Kenya ne kuma kirista, wanda ya halarci taron bude wani babban masallaci na musu tare da nuna kaunarsa ga musulmi.
Lambar Labari: 3482698 Ranar Watsawa : 2018/05/27
Bangaren kasa da kasa, an girmama adanda ska halarci gasar kur’ani ta makafi a kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482663 Ranar Watsawa : 2018/05/16