iqna

IQNA

makarantu
Tehran (IQNA) Ministan  Harkokin Addinin Musulunci na kasar Morocco ya sanar da shirin wannan ma'aikatar na amfani da karfin makarantu n gargajiya wajen koyar da kur'ani mai tsarki ga daliban sakandare na daya da na biyu a kasar.
Lambar Labari: 3488379    Ranar Watsawa : 2022/12/22

Tehran (IQNA) Shirin da gwamnatin Sweden ta yi na rufe makarantu n Islama bisa zargin yaki da tsatsauran ra'ayi ya tayar da hankalin musulmin kasar.
Lambar Labari: 3488194    Ranar Watsawa : 2022/11/18

A yayin bikin ranar kurame ta duniya
Tehran (IQNA) Ilimi a kasashe daban-daban domin inganta matakin kurame wajen cin gajiyar karatun kur'ani da koyarwar Musulunci sun gabatar ko kuma aiwatar da tsare-tsare na musamman.
Lambar Labari: 3487934    Ranar Watsawa : 2022/09/30

Tehran (IQNA) Wasu ‘yan’uwa uku ‘yan kasar Masar maza da mata a lardin Damietta na kasar Masar sun yi nasarar haddar kur’ani mai tsarki da karatuttuka daban-daban.
Lambar Labari: 3487789    Ranar Watsawa : 2022/09/02

Tehran (IQNA) Anwar Shahat Anwar daya ne daga cikin matasa masu karatu a kasar Masar kuma babban dan Ustaz Shahat Mohammed Anwar, daya daga cikin fitattun masu karatun kasar Masar.
Lambar Labari: 3487359    Ranar Watsawa : 2022/05/30

Tehran (IQNA) Jagoran Ansarullah ta Yemen Abdul-Malik al-Houthi ya kira Amurka, gwamnatin Isra'ila, da Burtaniya a matsayin wadanda suka shirya mamayar Yemen a 2015 wanda Saudi Arabiya take jagoranta.
Lambar Labari: 3487099    Ranar Watsawa : 2022/03/28

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta bayyana matakin da wata makaranta a kasar Spain ta dauka na haramta wa wata daliba musulma sanya hijabi a makaranta da cewa nuna wariya ne mai hadari a cikin zamantakewar al'umma.
Lambar Labari: 3486519    Ranar Watsawa : 2021/11/06

Tehran (IQNA) bayan kwashe tsawon shekaru 27 an janye dokar hana saka hijabi ga mata a cikin makarantu a kasar uzbekistan
Lambar Labari: 3486287    Ranar Watsawa : 2021/09/08

Tehran Kungiyar Ansarullah ta yi nasiha ga kasashen larabawan da suka dogara ga Trump wajen samun kariya da taimako domin kisan al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3485554    Ranar Watsawa : 2021/01/14

Tehran (IQNA) an bude makarantu da cibiyoyin kur’ani mai tsarki guda dubu 20 a cikin kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3485527    Ranar Watsawa : 2021/01/05

Tehran (IQNA) kotu a yankin Skane na kasar Sweden ta soke dokar hana mata musulmi saka hijabi a makarantu .
Lambar Labari: 3485381    Ranar Watsawa : 2020/11/19

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Malaysia ta bayar da taimakon kudi fiye dad ala miliyan hudu ga cibiyoyin musulmi 1830 a kasar.
Lambar Labari: 3485031    Ranar Watsawa : 2020/07/28

Tehran (IQNA) yara sun ci gaba da gudanar da karatun kur'ani a cibiyoyin kur'ani na Gaza.
Lambar Labari: 3484891    Ranar Watsawa : 2020/06/13

Tehran (IQNA) shugaban kasar Tunsia ya bayar umarnin killace kasar baki daya saboda cutar corona.
Lambar Labari: 3484639    Ranar Watsawa : 2020/03/20

Tehran (IQNA) an rufe ajujuwan koyar cda karatun kur’ani a kasashen Oman da Morocco sakamakon yaduwar corona.
Lambar Labari: 3484624    Ranar Watsawa : 2020/03/15

Tehran (IQNA) wata cibiyar mata musulmi a kasar Canada ta yi kira da a kare hakkokin mata musulmi masu saka hijabi a kasar.
Lambar Labari: 3484599    Ranar Watsawa : 2020/03/08

Bangaren kasa da kasa, rahoton majalisar dinkin duniya ya yi nuni da irin mawiyacin halin da dubban kanan yara suke ciki yan kabilar Rohingya a Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483833    Ranar Watsawa : 2019/07/12

Bangaren kasa da kasa, Musulmi garin Yangun na kasar Myanmar a yammacin jiya Laraba sun gudanar da gangami domin nuna rashin amincewarsu da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na rufe musu makarantu .
Lambar Labari: 3481571    Ranar Watsawa : 2017/06/01

Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da fatawar musulunci a kasar Masar ta yi kakkausar suka da yin Allawadai kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki a jami'ar Ontarioa ta kasar Canada.
Lambar Labari: 3481376    Ranar Watsawa : 2017/04/04

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin makarantu n jahar Carolina ta kudu a kasar Amurka ta sanar da cewa za ta koyar da addinin muslunci ga dalibai.
Lambar Labari: 3481236    Ranar Watsawa : 2017/02/16