iqna

IQNA

kasar saudiya
IQNA - A cikin ‘yan shekarun nan, kasar Saudiyya ta yi kokarin nunawa duniya cewa ta nisanta kanta daga tsattsauran ra’ayi na wahabiyanci da niyyar samar da wata fuska da ta sha bamban da na baya tare da tsarin hakuri da juriya, tare da yawan tallace-tallace da kuma yin amfani da shahararrun mutane. a duniyar fasaha da wasanni irin su Ronaldo da Lionel Messi.
Lambar Labari: 3490569    Ranar Watsawa : 2024/01/31

Tehran (IQNA) A jiya 6 ga watan Nuwamba ne aka fara gasar hardar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 9 a karkashin kokarin babbar kungiyar kula da harkokin addini ta ma'aikatar tsaron kasar Saudiyya a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488137    Ranar Watsawa : 2022/11/07

Tehran (IQNA) Mahukuntan Masallacin Harami sun ce sun sanya robot don rarraba kur’ani a tsakanin alhazai a lokacin Tawafin bankwana, kuma a halin da ake ciki tun a jiya suka fara bayar da kyautar kur’ani mai tsarki ga mahajjata miliyan daya da suke barin kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3487535    Ranar Watsawa : 2022/07/12

Tehran (IQNA) Ma'aikatar aikin Hajji da Umrah ta kasar Saudiyya ta sanar da cewa, daga cikin mahajjata 266,824 da suka shiga Madina, mutane 95,194 daga kasashe daban-daban ne ke ziyara da ibada a wannan birni.
Lambar Labari: 3487473    Ranar Watsawa : 2022/06/27

TEHRAN(IQNA) Alhazai daga sassa daban-daban na duniya na isa kasar Saudiya domin gudanar da aikin Hajjin bana.
Lambar Labari: 3487472    Ranar Watsawa : 2022/06/26

Tehran (IQNA) a karon farko an gudanar idin kirsimati a kasar Saudiyya a wannan shekara
Lambar Labari: 3486726    Ranar Watsawa : 2021/12/25