iqna

IQNA

saukaka
IQNA - A baya-bayan nan ne mahukuntan babban masallacin juma’a suka sanya wa nakasassun hanyoyi masu launi daban-daban domin saukaka zirga-zirgar nakasassu masu keken guragu a cikin masallacin Harami domin saukaka musu shiga masallacin.
Lambar Labari: 3491025    Ranar Watsawa : 2024/04/22

Tehran (IQNA) Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta fitar da tsari mai yin jagoranci na gani da sauti guda  13 na ayyukan Hajji daban-daban a cikin harsuna 14 don saukaka gudanar da wadannan ayyukan.
Lambar Labari: 3487495    Ranar Watsawa : 2022/07/02