IQNA

Ma'abota shafukan sada zumunta sun yi maraba da karatun gabanin jarrabawar ɗalibin Aljeriya

15:42 - June 12, 2023
Lambar Labari: 3489297
Ma'abota shafukan sada zumunta sun yi marhabin da karatun ayoyi na surar Mubaraka "Q" da wani dalibi dan kasar Aljeriya ya yi kafin a fara jarrabawar.

Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Akhbar Elan cewa, karatun ayoyin suratu Mubarakah da wani dalibi dan kasar Aljeriya ya yi kafin fara jarabawar ya dauki hankulan masu amfani da shafukan sada zumunta. Wannan dalibi dan kasar Aljeriya yana karanta wadannan ayoyi masu daraja da kyakykyawar murya:

 

 

 

4147272

 

captcha