iqna

IQNA

shafuka
IQNA - Mustafa Hemat Ghasemi, wani makarancin kasar Iran, ya samu matsayi na daya a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 17 "Mafaza".
Lambar Labari: 3490969    Ranar Watsawa : 2024/04/11

IQNA - An rarraba kwafin kur'ani mai girman tambarin aikawasiku da aka ce shi ne mafi ƙanƙanta a duniya, daga tsara zuwa tsara a cikin dangin Albaniya.
Lambar Labari: 3490695    Ranar Watsawa : 2024/02/23

Wadda ta assasa ranar Hijabi ta duniya ta bayyana a wata hira da yayi da Iqna
IQNA - Nazema Khan ta ce: Babban burina na kaddamar da ranar Hijabi ta Duniya shi ne na wayar da kan al’umma game da hijabi a duniya domin ‘yan uwa mata su rika gwada hijabi ba tare da nuna kyama, wariya da kyama ba.
Lambar Labari: 3490578    Ranar Watsawa : 2024/02/02

IQNA - A lokacin tashe-tashen hankula a Sudan an gano kwafin kur’ani mai tsarki a cikin wata mota da ta kama da wuta.
Lambar Labari: 3490556    Ranar Watsawa : 2024/01/29

Ma'abota shafuka n sada zumunta sun yi marhabin da karatun ayoyi na surar Mubaraka "Q" da wani dalibi dan kasar Aljeriya ya yi kafin a fara jarrabawar.
Lambar Labari: 3489297    Ranar Watsawa : 2023/06/12

An buga wani faifan bidiyo na masallacin gidan tarihi na "Sheikh Faisal Bin Qasim Al Thani" da ke Qatar a shafuka n sada zumunta, inda aka yi karin haske game da zane na musamman na wannan masallacin na minaret da ake iya gani a boye.
Lambar Labari: 3489207    Ranar Watsawa : 2023/05/26

Magajin garin London:
Tehran (IQNA) Magajin garin Landan ya bayyana a wani taron manema labarai cewa saboda kasancewarsa musulmi, an zalunce shi da ayyukan kyamar addinin Islama har ma da yi masa barazanar kisa.
Lambar Labari: 3489182    Ranar Watsawa : 2023/05/22

Tehran (IQNA) An fara gudanar da rijistan sunayen masu sha’war koyon karatun kur’ani mai tsarki a cibiyar musulunci ta Hamburg.
Lambar Labari: 3489098    Ranar Watsawa : 2023/05/06

An nuna wani faifan bidiyo na girgizar kasar Falasdinu da aka mamaye a daren jiya a gidan rediyon kur’ani na Nablus a shafuka n sada zumunta.
Lambar Labari: 3488630    Ranar Watsawa : 2023/02/08

Iran ta shirya;
A kokarin da take yi na bunkasa addinin muslunci ta hanyar fasaha, majalisar kula da al'adu ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke Harare babban birnin kasar Zimbabuwe ta gayyaci masu fasaha a fannoni daban-daban domin halartar wani baje kolin da ya shafi ayyukan Musulunci.
Lambar Labari: 3488222    Ranar Watsawa : 2022/11/23

Tehran (IQNA) Wani faifan bidiyo na "Andrew Tate" dan damben boksin Ba'amurke, yana addu'a tare da abokansa musulmi a shafuka n sada zumunta ya samu yabo daga masu amfani da shi.
Lambar Labari: 3488076    Ranar Watsawa : 2022/10/26

Tehran (IQNA) Dan wasan musulmi dan kasar Senegal, Sadio Mane, wanda ya bar Liverpool a kwanan baya ya koma Bayern Munich a Jamus, ya dauki nauyin ayyukan alheri da dama a kauyensa na haihuwa tare da canza wannan kauyen da ba a san shi ba kuma mai nisa.
Lambar Labari: 3487478    Ranar Watsawa : 2022/06/28

Tehran (IQNA) Masu fafutuka na Falasdinu da ke kare Masallacin Al-Aqsa da kuma hana wuce gona da iri kan masallacin da yahudawan sahyoniya ke yi,  sun yi kira da a gudanar da zaman dirshan a watan Zu al-Hijjah.
Lambar Labari: 3487448    Ranar Watsawa : 2022/06/21