iqna

IQNA

daliba
IQNA - Wata yarinya ‘yar kasar Masar, wacce daliba ce a jami’ar Azhar, ta samu nasarar haddace kur’ani mai tsarki gaba daya tare da kammala kur’ani a cikin wata uku. Ya ce hakan ya sa iyalinsa da malamansa farin ciki kuma yana alfahari da abin da ya yi.
Lambar Labari: 3490567    Ranar Watsawa : 2024/01/31

Tehran (IQNA) "Aya Jamal Abdul Latif Bakr Muslim" daliba r tsangayar ilimin likitanci ta jami'ar Iskandariya ta samu matsayi na daya a gasar kur'ani mai suna "Hessa Bint Muhammad Al Nahyan".
Lambar Labari: 3487484    Ranar Watsawa : 2022/06/29

Bangaren kasa da kasa, an janye haramcin hana wata daliba saka hijbin muslunci a kasar spain da aka yi.
Lambar Labari: 3480798    Ranar Watsawa : 2016/09/21